Binta Sipikin, kakakin Kwankwaso ta koma APC byAshafa Murnai January 23, 2020 Binta Spikin, Kakakin Yada Labarai ta tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ta koma APC.