Yadda Ƴan bindiga suka kashe mutum 9, suka yi garkuwa da mutane da dama a jihar Sokoto
Wani Ibrahim Halilu ya ce kanensa Hussaini Bello na daga cikin mutanen da maharan suka tafi da su daga kauyen.
Wani Ibrahim Halilu ya ce kanensa Hussaini Bello na daga cikin mutanen da maharan suka tafi da su daga kauyen.
Gwaman jihar Sokoto Aminu Tambuwal ya ziyarci garin inda ya jajanta wa yan uwa da iyalan yan bangan da maharan ...
Wasu daga ciki 'Yan majalisar Jihar Sokoto 12 sun ki bin gwamnan jihar komawa jam'iyyar PDP.