R-APC ta zargi APC da raba wa sanatoci naira miliyan 50 don su tsige Saraki
Sai dai kuma Afegbua bai bayar da wasu hujjojin sa na yin wannan zargi ba.
Sai dai kuma Afegbua bai bayar da wasu hujjojin sa na yin wannan zargi ba.
Chukwu ya bayyana haka ne a wajen taron jam'iyyar PDP dake gunana a hedikwatar jam'iyyar a Abuja.
Haka Afegbua ya kwatanta halayyar mulkin Buhari da na jam'iyyar APC.
"Wa ya ce ba a sata a yanzu? Sun bar mulki mun hau ne mun fallasa su kun gani?
Daga nan kuma sai ya zargi Saraki da cin amanar jam’iyyar APC tare da yi mata tawaye da kuma zagon-kasa.
Ya Saraki ne ya kafa jam’iyyar ta bayan fage, amma a halin yanzu ya na jin tsoron fitowa fili ne ...
Galadima ya kara da cea shi ma zaben shugabannin na ranr 23 Yuni, ba a bisa ka’idar da jam’iyya ta ...
Idan ba a manta ba sabuwar jam’iyyar APC ta Hakika wato R-APC da wasu daga cikin jiga-jigan jam’iyyun PDP,SDP da ...
Shugaban jam'iyyar Buba Galadima ne ya jagoranci wasu daga cikin 'ya'yan kungiyar zuwa wannan zama amince wa da yarjejeniyar.