Hukuncin saka Al-Kur’ani a waya, Tare da Imam Bello Mai-Iyali byPremium Times Hausa December 21, 2018 0 Makaruhi ne (abin kyama abin ki) yin karatun sallah da Al-Kur’anin waya, amma Sallar tayi.