Qatar tare da haɗin guiwar gwamnatin Kaduna za su gina wa talakawa 500,000 gidajen zama kyauta
Ace yau za a gina matsakaitan gidaje don Talakawan Kaduna abu ne mai matukar amfani sannan kuma da jinjina wa ...
Ace yau za a gina matsakaitan gidaje don Talakawan Kaduna abu ne mai matukar amfani sannan kuma da jinjina wa ...
Wani abin al'ajabi shi ne dukkan waɗannan ƙasashe huɗu kowace akwai tambarin tauraro a jikin tutocin su.
Sai dai kuma ɗan wasan ta ya kafa tarihi. Aboubakar ya zama ɗan wasan da ya fara cin ƙwallo bayan ...
Messi ne ya fara zura wa ragar Saudiyya ƙwallo ta hanyar bugun fenariti, daidai minti 10 da fara wasa.
Abin da ya ba ɗan kallo mamaki shine ganin Argentina ce ta fara zura kwallo a ragar Saudiya ta hanyar ...
Iran ta game gudumar Ingila a Qatar, ta jibga mata kwallaye 6 da raga
Jirgin ruwan zai riƙa yawo da fasinjoji masu son yawon buɗe ido. Ya na da ɗakunan 2733, kuma ya na ...
A 1930 dai mai masaukin baƙi Uraguay ta sai da ta kai wasan ƙarshe kuma ta yi nasarar lashe kofi, ...
Shekarun Talavera 40, wato ya fi ɗan wasan Portugal Pepe da Thiago Silver na Brazil yawan shekaru, saboda kowanen su ...
Yawancin waɗannan 'yan wasa dai sun ji rauni ne, wasu kuma ba a ɗauke su a wannan shekarar ba, wasu ...