ZAZZABIN LASSA: Ebonyi ta rufe makarantun jihar, Nasarawa ta na gwada wasu marasa lafiya uku byAisha Yusufu January 18, 2018 0 Ana gwada wasu da ake zargin sun kamu da cutar a jihar Nasarawa.