Samun ilimi da wuri shine zai magance yada bayanan karairayi a Najeriya – In ji Babban Darektar OSIWA
Madam Osori ta bayyana haka ne a jawabinta na bude taro a Kwame Karikari Fact-Checking and Research Fellowship
Madam Osori ta bayyana haka ne a jawabinta na bude taro a Kwame Karikari Fact-Checking and Research Fellowship
An raba mutum uku a kowace Karamar Hukuma, daga cikin Kananan Hukumomi 18 na Jihar Edo.
Idan iyaye suka san hakkokin 'ya'yan su a kan su zai rage matsaloli da dama
An shirya wannan taro ne domin tattauna matsalolin dake hana samun ci gaba a fannin kiwon lafiyar kasar nan.
Udeme zai baka damar sanin wani aiki ne Dan majalisar da kuka zaba ya kamata ya yayi a mazabun ku.
Za a gudanar taron ne ranakun 24 zuwa 25 ga watan Agusta a cibiyar ‘Shehu Musa Yar Adu’a' dake Abuja ...
Cibiyar PTCIJ ta ce gidauniyar ‘Ford Foundation’ ne ta dauki nauyi koyar da dalibai 200 a Najeriya aikin Jarida.
Sabuwar fasahar dai an samar da ita ne sakamakon kyakkyawar kudiri, muradi da tsarin PTCIJ na samar da hanyar da ...