Za a rufe kamfanin ‘Procter and Gamble’ shekara daya bayan kashe dala miliyan 300 wajen kafa ta
An kafa masana’antar ce da niyyar rika sarrafa kunzugun mata da na jarirai da omon wanke-wanke.