CIGIYAR KUDADEN DA AKA KWATO DAGA 2002-2020: Majalisa ta gayyaci jiga-jigan gwamnatin yanzu da gwamnatocin baya
Kwamitin ya kuma yi rika ga 'yan Najeriya su rubuto masa kasidu kamar yadda Sashe na 88 da na 89 ...
Kwamitin ya kuma yi rika ga 'yan Najeriya su rubuto masa kasidu kamar yadda Sashe na 88 da na 89 ...
Gwamnatin Kaduna na bin hukumar wutar lantarki na jihar Kaduna bashin naira miliyan 464. 5 kudin harani da bata biya ...
Ganin haka sai babban lauya (SAN), Kanu Igabi ya daukaka kara a madadin Dokpesi da kamfanin sa, zuwa Kotun Daukaka ...
Sannan kuma ya gode wa gwamnoni da su ka shiga gaba wajen kokarin ganin shirin bunkasa noman shinkafa ya bunkasa ...
Sojoji sun yi haka ne bisa dalilin aikin da suka yi na fafarar Boko Haram da ke yankunan kewayen kauyen.
A sanarwa haka da ya kakakin rundunar Sagir Musa ya sakawa hannu ranar Talata wannan saye-saye zai fara aiki ne ...
Chukwu, mai mukamin Burgediya Janar, ya ce ana nan ana tantance mutanen da aka kubutar