CBN ya umarci bankuna su riƙa aiki har Asabar da Lahadi tunda ya raba masu kuɗaɗen wadatar da ‘yan Najeriya
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa ya fara danƙara wa bankunan kasuwanci maƙudan takardun kuɗaɗe a faɗin ƙasar nan.