KARSHEN TIKA-TIKA: Kotu ta kama Orji Kalu da laifin zambar naira bilyan 7.2 byAshafa Murnai December 5, 2019 0 A zaman yanzu dai Kalu Sanata ne mai wakiltar Jihar Abia, a karkashin jam’iyyar APC.