Gwamnatin Kano ta sa hannu kan yarjejeniyar samar da wutar sola mai girman 500MW da kamfanin Tricell
Babban daraktan kamfanin na Tricell Solar, Ali Kobeissi, ya ce, kamfanin zai samar da wutar da ta kai 500MW domin ...
Babban daraktan kamfanin na Tricell Solar, Ali Kobeissi, ya ce, kamfanin zai samar da wutar da ta kai 500MW domin ...
Dole ne a matsayina na ɗan ƙasa nagari, na yi ƙoƙarin kare da riƙo da gaskiya da manufofin da muka ...
Ya ce ya rasa yadda aka yi har yanzu su ke kai hare-hare duk kuwa da yadda sojoji ke ta ...
Munkaila mai shekaru 37 ya jefa mutanen kauyen Zaranda Sabuwa cikin jimami a dalilin wannan mummunar aika aika da yayi.
Tun da aka fara wannan zanga-zanga da wanda ya san su da wadanda ba su san su ba duk sun ...
Yakubu ya fai haka ne a Akure, babban birnin Jihar Ondon, a ranar Laraba, lokacin da ya ke zantawa da ...
Ran dan Adam ya fi daraja a kan muradin siyasar ko wane ne
An yi wannan kiran ne a ranar Juma’a a Abuja a wurin Taron Ranar Tunawa da Tsaftar Abinci ta Duniya.
Ba ita kadai suka kai wa hari ba, sun kuma raunata wasu mambobin Kungiyar Kwadago ta Kasa, NLC.
Kujerun da PDP ta yi nasara, sun hada na Demba, Gombi, Guyuk, Uba/Gaya, Hong da Jada/Mbulo.