Babu hannu na a badakalar shigo da motar da jami’an kwastam suka kama – Inji Saraki byPremium Times Hausa March 21, 2017 0 Saraki ya ce babu ruwansa da rikicin mota da hukumar kwastam ta ke ta magana akai