RASHA 2018: Ronaldo ya maida ‘yan wasan Morocco gida da wuri
Dan wasan Real Madrid, Cristiano Ronaldo ya jefa musu kwallo a raga a daidai minti na biyar da fara wasa.