Buratai ga Dakarun Najeriya: Mu na bugun kirji da ku
Janar Sani fadi hakanne a wata sako ta musamman daga babban hafsan sojin, janar Buratai wanda ya saka wa hannu.
Janar Sani fadi hakanne a wata sako ta musamman daga babban hafsan sojin, janar Buratai wanda ya saka wa hannu.
Mai karbar belin na biyu ya kasance Bayahude ne, tunda Nnamdi Kanu adddinin Yahudawa ya ke bi.
An hana shi yin hira da ‘yan jaridu.
Ita dai wannan Zabuwar anyi siyo ta akan naira 1,300.
'yan sanda basu nuna takardar bada izinin gudanar da bincike a gidan ba.
“A makon nan kawai Fulani sun kashe mutane 30 a kauyukan kudancin Kaduna.”
"Ina tare da shugaban hukumar Ibrahim Magu kuma ina jinjina ma ayyukan da sukeyi 100 bisa 100."
Duk wani malamin asibiti da ya ba da shaidar karya zai biya taran naira N200, 000.
Hukumar EFCC ta sanar da cewa ba ita bace ta aika da jami’an ta gidan Goje