Kotu ta tsare Adama da ta nemi kwace mijin aminiyarta dake tsare mata shago a Kaduna
Mai Shari’a Murtala Nasir ya ce a tsare Adama Arabi har sai ta samu mai belin da zai ajiye naira ...
Mai Shari’a Murtala Nasir ya ce a tsare Adama Arabi har sai ta samu mai belin da zai ajiye naira ...
Bayanai sun nuna cewa mutane da dama sun rasu a wannan hadari.
Wadannan Kamfanoni da Mutane ba za susaka hannu a duk wata kwangila ko aikace-aikace da wadannan bankuna ne za su ...
Kotu ta yi watsi da karar kalubalantar zaben gwamnan Zamfara Bello Matawalle
A ranar daya ga watan Mayu ne wasu masu garkuwa da mutane suka arce da Magajin Garin Daura Musa Umar.
Haruna yace tuni har rundunar 'yan sandan jihar ta fantsama domin kamo wadanda suka aikata wannan mummunar aiki.
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya nada sabbin shugabannin ma'aikatun jihar.
Buhari ya bayyana haka ne a takarda da kakakinsa Garba Shehu ya fitar ranar Litini.
Maniyyata daga jihohin Kaduna, Kogi, Kwara, Legas da jihar Katsina aka riga akayi gaba da su.
Akalla maniyyata 1,529 ne suka fara tashi daga Najeriya zuwa aikkin hajjin bana.