NOMAN RANI: Gwamnatin Kano ta rabawa wa manoma Injinan ban ruwa
Gwamnatin jihar Kano ta raba injinan banruwa 5,000 wa manoma domin inganta aiyukan noman rani a jihar.