An bude bangaren sufurin jiragen sama na matafiya kasashen waje na filin jirgin saman Aminu Kano
Gwamnatin tarayya ta sake bude bangaren sufurin jiragen sama na matafiya kasashen waje na filin jirgin saman Aminu Kano ranar ...
Gwamnatin tarayya ta sake bude bangaren sufurin jiragen sama na matafiya kasashen waje na filin jirgin saman Aminu Kano ranar ...
Kotu ta ce a dukkan su su bayyana a kotu ranar 20 ga watan Maris domin ci gaba da sauraren ...
Bincike ya nuna cewa a shekarar 2015 cutar ta yi ajalin mutane sama da miliyan 1.6 a duniya.
Na samu labarin wasu ejan na Najeriya su na safarar mata su kai su Saudiyya suna aikatau a gidaje sun ...
Makarfi zai fafata da irin su tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido.
A farkon 2015, gwamnatin jihar Adamawa ta sallami malaman firamari sama da 600.
Kungiyar tace dole sai an sami wadanda suke da ilimi kan kiwon lafiya kafin su iya shiga kungiyar
Majalisar tarayya ta yi watsi da kudirin kafa Rundunar Wanzar da Zaman Lafiya, ‘Peace Corps’
Yadda masu garkuwa suka sace ni da wasu mutane takwas a Birnin Gwari
A yau Alhamis ne aka gurfanar da Tsohon Sufeto Janar na ‘Yan sandan Najeriya, Sunday Ehinaro.