Diezani ta saci sama da dala biliyan 2 da rabi – Magu
Diezani dai na zaune a London, tun bayan ficewar da ta yi bayan faduwa zaben da gwamntin Jonathan ta yi ...
Diezani dai na zaune a London, tun bayan ficewar da ta yi bayan faduwa zaben da gwamntin Jonathan ta yi ...
Shugaban Kungiyar Majalisar Dattawan Arewa, Tanko Yakasai, ya bayyana cewa ba da dadewa ba kungiyar su za ta shirya gagarimin ...
Amaryar dai an tsare ta ne a gidan adana kangararrun yara, kasancewa karamar yarinya ce mai shekaru 16 kacal.
Enebeli ya yarda da kotu ta warware auren dake tsakanin su.
Honarabul Gudaji Kazaure, na wakiltar Kazaure/ Roni/Gwiwa/da 'Yan kwashi ne a majalisar Wakilai.
Kwamishinan ya ce gwamnati za ta karo wadannan na'urori domin rabawa sauran makarantun jihar.