ZAƁEN SHUGABAN KASA: EFCC ta kama sabbin takardun kudi na naira miliyan 34 da za a ayi harƙallar siyan ƙuri’u da su a Legas
Hukumar ta ce tuni an tasa ƙeyar wanda aka kama kuɗin a hannun sa zuwa hukumar domin yi masa tambayoyi.