Tawagar Lauyoyin Najeriya ta je jaje ga iyalin tsohon shugaban ƙungiyar su da ke hannun masu garkuwa
Sanarwar ta ce Wali Okey ya Yi wa ƙungiyar lauyoyi aiki tuƙuru a zamanin da ya yi shugabancin NBA.
Sanarwar ta ce Wali Okey ya Yi wa ƙungiyar lauyoyi aiki tuƙuru a zamanin da ya yi shugabancin NBA.
Babban abin damuwa kuma shi ne irin ta'addancin ƙungiyar ISWAP, wadda aka ƙirƙira watanni uku kafin Buhari ya hau mulki ...
Dongban-men ta yi wannan gargaɗin a lokacin sa da yake yin jawabi wurin taron sanin makamar aikin rajista a Kotun ...
Laetitia Daga wanda 'yar asalin jihar Filato ne ta rasa ranta ne ranar litinin da dare.
Sojoji za su sallami tubabbun ’yan Boko Haram 155, su dawo cikin jama’a