Buhari zai cilla Amurka taron Majalisar Dinkin Duniya, Osinbajo zai halarci jana’izar marigayiya sarauniya Elizabeth a Ingila
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai cilla kasar Amurka domin halartar taron majalisar ɗinkin duniya.