YADUWAR CORONAVIRUS: An samu karin mutum 14 da suka kamu da cutar a Najeriya, yanzu 65
Idan ba a manta ba a ranar Laraba ne NCDC ta sanar cewa an samu karin mutane biyar da suka ...
Idan ba a manta ba a ranar Laraba ne NCDC ta sanar cewa an samu karin mutane biyar da suka ...
Zafin rana na haddasa cutar koda musamman ga matasa
Sukan garzaya shagunan magani dake kusa da su kawai su siya magani ba tare sun ga likita ba saboda babu ...
Dukkan zabukan Katsina da na Bauchi dai na cike gurabun Sanatoci biyu ne da suka rasu.
A yanzu dai duk an dawo da kasashen Afrika biyar zuwa gida, babu wadda ta haye zuwa rukuni na biyu.
An kakkabe Boko Haram din ne da cikin dazukan Damboa da Bama, cikin jihar Barno.
Shi dai sakataren kunyar ta Miyetti Allah ya ce sun kai rahoton kisan ga ‘yan sanda.
Ita kuma Tina Adike, ita ce aka ce hankalin Buhari ya fi karkata ta zama shugabar mata ta kasa.
Basaraken mahaifar marigayi MKO Abiola, wanda ya lashe zaben 12 Ga Yuni, 1993, ya yi kira da a kara wa ...
Kiritocin Najeriya sun fadi cewa za su gudanar da irin wannan tattakin a duk fadin kasar nan