Gwamnatin Tinubu za ta binciki sake duba yadda gwamnatin Buhari ta jinginar da filayen jiragen sama biyu – Minista Keyamo
Za mu sake ko sabunta kwangilar jinginar da filayen jiragen biyu, domin a fito da komai a yi komai keƙe-da-ƙeƙe.
Za mu sake ko sabunta kwangilar jinginar da filayen jiragen biyu, domin a fito da komai a yi komai keƙe-da-ƙeƙe.
Ya bada hujjar cewa CCT ta tafka kuskure tare da ɗirka kwakyariyar rashin yi wa wanda yake karewa shari'a mai ...
Nansel ya ce ‘yan sanda sun kama matan a jihar Katsina sannan sun ceto yaron kuma sun hada shi da ...
Sanarwar ta ce Wali Okey ya Yi wa ƙungiyar lauyoyi aiki tuƙuru a zamanin da ya yi shugabancin NBA.
Jami'yyar APC ce ke mulkin jihar Kano, inda su ke da Dakta Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin ɗan takara sai ...
Ta yi kira da a nemo wani haryar hukunta wanda yayi laifi a Kannywood wanda ba da zarar mutum ya ...
Bayan haka ya ziyarci ƴan majalisan jihar dake wakiltan Kaduna a majalisan tarayya.
Sai dai kuma kwamishinan yada labaran jihar Waheed Odusile ya bayyana cewa ba rashin lafiya bane ya kai gwamna Abiodun ...
Mutanen jihar Barno manoma da masunta ne, rashin komawa gonaki da sauran sana'o'in su yana kawo mana cikas matuka
Garin Damboa na tazarar kilomita 85 daga Maiduguri.