MACIJI ZAI SHIGA WANDO…..: Wane irin zaman tare za a sake yi tsakanin waɗanda ‘yan Boko Haram su ka lalata wa rayuwa da tubabbun ‘yan ta’adda?
Ba su da imanin tausaya wa duk wani da ba aƙidar su ɗaya ba. Allah kaɗai ya san yawan Musulmai ...
Ba su da imanin tausaya wa duk wani da ba aƙidar su ɗaya ba. Allah kaɗai ya san yawan Musulmai ...
An kwato komfutoci 4, ID card na sojoji da na 'yan sanda, kayan sojoji, Gatari,takubba, barandami
Hakan ya faru ne jiya Litinin da dare.