Najeriya na bukatar sama da naira biliyan 600 don dakile yaduwar Korona a kasar
Osibogun ya fadi haka ne a taron masu gudanar da bincike da aka yi a jami'ar jihar Legas a cikin ...
Osibogun ya fadi haka ne a taron masu gudanar da bincike da aka yi a jami'ar jihar Legas a cikin ...
Ministan Yada Labarai Lai Mohammed ne ya bayyana haka a yayin wata ganawa da manema labarai a ranar Litini a ...
Hukumar NCDC ta Najeriya ta sanar da karin mutum 176da suka kamu da cutar Coronavirus a kasar nan ranar Asabar.
Gwamnatin Kaduna ta kara kwana daya, bayan janye ranar Talata da ta yi a shekaranjiya.
Adewole ya fadi haka ne ranar Talata a zauren majalisar dattawa inda ya kara da cewa jihohi 22 ne suke ...
Allah ya saka wa manyan dattawan Kano da alkhairi, Allah ya saka wa Sarkin Musulmi Mai Alfarma Muhammadu Sa'ad Abubakar ...
Majalisar Kolin Musulunci Ta maida wa kungiyar Kiristoci martani game da zabin shugabannin Majalisar kasa
Shettima ya bayyana haka ne a wajen taron kaddamar da Kamfen din Jam'iyyar APC da aka yia agarin Maiduguri.
Mutanen Dutse sun yaba samar musu da wutan lantarki mai amfani da hasken rana