PDP ta yi tir da karin kuɗin mai da wutan lantarki da gwamnatin Buhari ta yi
A ranar Laraba Gwamnatin Tarayya ta bayar da sanarwar ƙarin farashin litar man fetur zuwa naira 151.56 daga naira 138.