Ɗangote ya ce ya fitar da rai daga sha’awar sayen ƙungiyar ƙwallo ta Arsenal
A yanzu dai an ƙiyasta darajar Arsenal kan Dala biliyan 4, farashin da Ɗangote ya ce ba zai iya sayen ...
A yanzu dai an ƙiyasta darajar Arsenal kan Dala biliyan 4, farashin da Ɗangote ya ce ba zai iya sayen ...
Abinka da kwararre, babu irin lissafin da Liverpool ba ta yi ba, da dabaru daban-daban amma inaaa.
A kan haka ta ce ba wanda zai zauna a kan kujerun su filin wasa har karshen wannan shekarar.
Talata kuma da dare a wasan kusa da na karshe, Chelsea ta yi nasara a kan Liverpool da ci 2:0.
Haka kuma duk a wasan ranar Asabar kungiyar Chelsea ta lallasa Wolves da ci 5-2.
An tashi wasa 1-2 a Manchester.