An gano cutar ‘Monkey Pox’ a jikin wani dan Najeriya a kasar Ingila – NCDC byAisha Yusufu December 8, 2019 0 An gano cutar a jikin wannan mutumi ne a kasar Ingila bayan ya dawo daga Najeriya.