BINCIKEN NDDC: Gbajabiamila ya ce ba sai shugaban hukumar ya sake halarta ba
Pondei ya fadi na a Zauren Sauraren Binciken Badakalar Kashe Naira Bilyan 40 na Hukumar Bunkasa Yankin Neja-Delta.
Pondei ya fadi na a Zauren Sauraren Binciken Badakalar Kashe Naira Bilyan 40 na Hukumar Bunkasa Yankin Neja-Delta.
Podei ya fadi haka ne da yake amsa tambayoyin 'yan majalisa a majlisar tarayya ranar Litini.
Shugaban rikon Daniel Pondei ya yanke jiki ya dadi bayan an jefa masa wata tambaya da yake kokarin bada amasar ...