Allah yayi wa mahaifin jarumi Ali Nuhu rasuwa byAisha Yusufu June 9, 2020 0 Allah yayi wa mahaifin fitaccen jarumin finafinan Najeriya Ali Nuhu rasuwa ranar Talata.