WHO ce jigon yaki da cutar Shan Inna a Najeriya – Faisal Shuaib
Mulombo ya jinjina kokarin da gwamnati ke yi wajen inganta fannin kiwon lafiya musamman cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko ...
Mulombo ya jinjina kokarin da gwamnati ke yi wajen inganta fannin kiwon lafiya musamman cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko ...
Yin hakan ne kadai hanyar samun tabbacin rabuwa da wannan cutar a kasar.
Ta sanar da haka ne a tattaki da akayi a Damaturu domin ranar Polio na duniya.
Hamza Ikara, ne ya wakilci shugaban hukumar a tattakin.