Muna ajiye da El-Zakzaky ne saboda samar masa da tsaro – Gwamnatin Najeriya
“Gwamnati zata ci gaba da tsare Dasuki har sai kotu ta ce a sakeshi tukuna.”
“Gwamnati zata ci gaba da tsare Dasuki har sai kotu ta ce a sakeshi tukuna.”
Shekarau yace yayi haka ne domin yarda da yai da yadda suke gudanar da binciken
Halimat zata auri Sarkin Sudan na Gombe, Auwal Abdullahi.
Har a zuwa 10:30 na daren lahadi Sule na tsare a ofishin 'yan sandan.
'yan sanda basu nuna takardar bada izinin gudanar da bincike a gidan ba.
Kwamishinan rundunar ‘yan sandar jihar Muhammed Abdulkadir ya sanar wa manema labarai
Kungiyoyi da dama sun nuna rashin amincewarsu da shirin zanga-zangar da mawakin ya shirya.
Kwamishina Abbey, ya ce jami'ansa sun kama mutanen ne a hanyarsu na zuwa kauyukan.
Hukumar 'yan sandan jihar sun ce an kai harin ranar asabar da karfe 8:30 na daren Asabar ne.
Kwamishinan 'yan sandan Jihar ya roki likitocin da suyi hakuri su zo a tattauna