Dan sanda ya bindige direba a kan cin hancin naira 50 byAshafa Murnai September 1, 2018 0 Ganau din wanda ba ya so a ambaci sunan sa, ya ce sunan wanda aka bindige din Mohammed Dajji.