CIWON NIMONIYA: Ƙungiya ta raba wa mata 1,650 radiyo domin sauraren labarai a jihar Jigawa
Cutar na daya daga cikin cututtuka biyar dake kisan yara kanana ‘yan kasa da shekara biyar a duniya.
Cutar na daya daga cikin cututtuka biyar dake kisan yara kanana ‘yan kasa da shekara biyar a duniya.
Zuma na maganin mura, kawar da matsalolin da ke kama ido kamar jan ido, kaikayin ido,kumburin ido da sauransu