SHARI’AR ZAƁEN FILATO: Ɗan Majalisa ya shiga tsomomuwa, bayan ya bugi ƙirjin cewa ‘APC za ta saye alƙalan Kotun Ƙoli la’ada waje’
Shugaban Riƙo na PDP, Umar Damagum ya nemi a sake bin diddigin yadda aka zartas da hukuncin, tare da cewa ...
Shugaban Riƙo na PDP, Umar Damagum ya nemi a sake bin diddigin yadda aka zartas da hukuncin, tare da cewa ...
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta soke zaben Gwamna Caleb Muftwang na Jihar Filato.
Ya ce bayan ya karbi naira 400,000 daga hannun Iyayen yaron da shi da Malic suka kashe yaron.
“Wadannan matasa sun shahara wajen yi wa mutane fashi da makamai a Gada-Biu da Rukuna Road dake karamar hukumar Jos ...
Haka kuma ya shawarci Gwamna ya fito da rahotannin baya, domin ya ga abin da ya dace a yi a ...
Jami’in hulda da jama’a na rundunar Alfred Alabo ya sanar da haka da yake zantawa da manema labarai ranar Laraba ...
A jiya mahukunta su ka ce mana gwamnatin Jihar Filato ce ba ta saki kuɗaɗen da ya ma'aikatan kula da ...
Ya ce waɗannan shanu sama da 25,000, ko dai an karkashe su, ko kuma an sace su an yi wani ...
Sun bayyana cewa su na fargabar kada mazauna yankunan da aka yi kashe-kashen su kai masu harin ramuwar-gayya domin su ...
Shugaban Ƙungiyar Ƙabilar Mwaghavul na Ƙasa, Joseph Gwankat ne ya bayyana haka, lokacin da ya ke zantawa da 'yan jarida