Hukumar Kwallon Najeriya ta ci kungiyar Plateau United tara mai tsanani
'Yan kallo sun yi korafin cewa an nuna wa Plateau United son kai a wasan, wanda wannan ne ya fusata ...
'Yan kallo sun yi korafin cewa an nuna wa Plateau United son kai a wasan, wanda wannan ne ya fusata ...
Alkalin wasa dai ya tashi wasan tun kafin lokacin tashi ya yi, kasancewa kowa na ran sa.