DOKAR BUNƘASA FANNIN FETUR DA GAS (PIB): Najeriya ta yi asarar masu zuba jarin da ya kai dala biliyan 50 cikin shekaru 10 – Buhari
Ai har gara ka karɓi kashi 3% bisa 100% wadda ka ke da tabbas cewa lallai akwai su, maimakon jiran ...
Ai har gara ka karɓi kashi 3% bisa 100% wadda ka ke da tabbas cewa lallai akwai su, maimakon jiran ...
Ya ce a daina tsayawa sauraren bimbinin al'ummar yankin da ake haƙo fetur, a saki dokar kawai ta fara aiki, ...
Idan ba a yi mana haka ba kuwa, to ya zama tilas mu tashi tsaye mu fito mu ƙwaci haƙƙin ...
Shugaban Kwamitin kuma Bulalar Majalisar Tarayya, Tahir Monguno ne ya bayyana haka wurin zaman kwamitin.