Awowi kadan bayan an sace shugaban APC na Jihar Nasarawa, an tsinci gawarsa
Mahara sun farwa gidan shugaban jam'iyyar Philip Shekwo, ranar Asabar da Dare suka yi awon gaba da shi.