Najeriya za ta karbi karin kwalaben maganin rigakafin Korona miliyan 3.92 daga COVAX
Shu'aib ya ce Najeriya na sa ran karban kwalaben maganin a karshen watan Yuni ko kuma a watan Agusta.
Shu'aib ya ce Najeriya na sa ran karban kwalaben maganin a karshen watan Yuni ko kuma a watan Agusta.
Shugaban cibiyoyin kiwon lafiya na karamar hukumar Abdullahi Maigatari ne ya sanar da hakan a lokacin da suka tattauna da ...