TINUBU YA ƁALLO WA KAN SA RUWA: Gwamnonin APC sun fusata da jerin sunayen dakarun rundunar yaƙin Tinubu 422, sun yi barazanar yi masa zagon-ƙasa
Gwamna Ayade ya miƙa sunayen mutanen da ya ke ganin za su iya tattara kan jama'a domin a samu ƙuri'u ...