BINCIKEN ‘Pandora Papers’: Yadda aka bankado wasu kamfanonin Peter Obi da ya boye su a kasashen waje, a nan kuma yana kurin tsakanin shi da harkallar sai hange daga nesa
Tabbas, an gano cewa ashe gogan naka yana da wasu kamfanoni da harkalla da yake yin su a boye ya ...