Cika baki ba naka bane, ka roki Allah ya yafe maka bala’o’in da ka dirka wa mutanen Kaduna shi ya fi maka – Rundunar Peter Obi ga El-Rufai
Ina so in sanar da El-Rufai, idan aka da sahihin zabe a kasar nan, tabbas Obi na LP ne zai ...
Ina so in sanar da El-Rufai, idan aka da sahihin zabe a kasar nan, tabbas Obi na LP ne zai ...
Fadar ta ce halayyar da tsohon shugaban ke nunawa kan Buhari, hali ne na dattijon da ba shi da dattako ...
Obi ya bayyana haka a ranar Talata, a wurin wani taron ganawa da Majalisar Sarakunan Gargajiyar Jihar Anambra.
Kakakin Kamfen din dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, Bayo Onanuga ya yi fatali da zabin Peter ...
Tsohon shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya yi kira ga matasa da su fito kwansu da kwarkwata su mara wa dan ...
Gwamna Wike ya bada sanarwar bai wa Obi da rundunar kamfen ɗin sa haɗin kai ya yi taron sa lafiya ...
Soludo ya ce a jihar Anambra inda Peter Obi ya fito kaɗai zai iya yin nasara, amma kuma sauran jihohi ...
Obi ya nemi tsayawa takarar shugaban ƙasa a PDP, amma kwanaki kaɗan kafin zaɓen fidda gwani, ya fice daga PDP ...
Ba ka isa ka bi hanyar Umuahia - Ikot Ekpene - Owerri - Umuahia saboda nan ma ya dagargaje kuma ...
Hasali ma a lokacin ni Ina APGA ne, PDP ce ke mulki a Abuja, sannan duk jami'an tsaron dake kewaye ...