Ba a taɓa yin mummunar, lalataccen, kazamin, shirmammen zaɓen shugaban kasa irin na 25 ga Faburairu ba – Peter Obi
Ko kuri'un da aka ce na samu a Legas, an yi min Ƙwange ne, gaskiyar magana ita ce ya zaftare ...
Ko kuri'un da aka ce na samu a Legas, an yi min Ƙwange ne, gaskiyar magana ita ce ya zaftare ...
Ba zan yarda a yi mani fashi da rana tsaka ba. Ni ne na lashe zaɓen, kuma kowa ya sani ...
Kisan ya faru ne kwanaki uku kafin zaɓen sanatoci, wanda za a yi tare da na shugaban ƙasa a ranar ...
Sakataren kwamiti mai suna Chris Uyot ne ya sanar da wannan umarnin ga ma'aikata a cikin wata sanarwa da ya ...
Daga nan ta ce Birtaniya za ta yi aiki tare da kowane ɗan takara ne ya samu nasarar zama shugaban ...
Ina so in sanar da El-Rufai, idan aka da sahihin zabe a kasar nan, tabbas Obi na LP ne zai ...
Fadar ta ce halayyar da tsohon shugaban ke nunawa kan Buhari, hali ne na dattijon da ba shi da dattako ...
Obi ya bayyana haka a ranar Talata, a wurin wani taron ganawa da Majalisar Sarakunan Gargajiyar Jihar Anambra.
Kakakin Kamfen din dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, Bayo Onanuga ya yi fatali da zabin Peter ...
Tsohon shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya yi kira ga matasa da su fito kwansu da kwarkwata su mara wa dan ...