Ina goyon bayan Zanga-zangar da za a yi don adawa da gwamnatin ‘Muslim-Muslim’ saboda matsin rayuwa – Peter Obi
Abubuwa sun yi matukar wahala a ƙasar nan. Ya kamata mu saurari korafe-korafen ƴan Najeriya, sannan a biya musu bukatun ...
Abubuwa sun yi matukar wahala a ƙasar nan. Ya kamata mu saurari korafe-korafen ƴan Najeriya, sannan a biya musu bukatun ...
Kakakin Ohanaeze Ndigbo, Chiedozie Ogbonnia ne ya furta wannan kalami a cikin wata sanarwar da ya fitar a ranar Litinin.
Daga nan kotun ta soke zargin ta'addanci da gwamnatin Najeriya ke yi masa, kuma ta bayar da umarnin a sake ...
Sakataren APC na Ƙasa, Ajibola Bashiru ne ya bayyana haka a lokacin da aka yi wata tattaunawa da shi a ...
Daga cikin wasu filayen dai mallakar wasu manya ne a ƙasar nan, har da na tsohon Ministan Tsare-tsaren Ƙasa Udo ...
Haruna Tsammani, wanda ke jagorantar alkalan mai mutum biyar, ya yi watsi da karar a hukuncin da ya karanta na ...
Tsammani ya ce ba a shigar da sauran masu shaida 10 a kan lokacin da ya wajaba a shigar da ...
Ɓangarorin uku sun yi wa Obi rubdugun cewa ya kasa kawo hujjoji a dukkan bayanan rashin cancantar Tinubu da ya ...
A cikin bayanan ta na ƙarshe ga kotu, INEC ta ce "zarge-zargen da Peter Obi ya yi, ba su da ...
Mai badar shaida ɗaya da da Wole Olanipekun ya gabatar da Sanata Bamidele, wanda ya ce takarar da Peter Obi ...