Hajiya Habiba Mohammed daga jihar Kaduna ta rasu a Makka byMohammed Lere August 29, 2018 Hajiya Habiba Mohammed 'yar karamar hukumar Lere, jihar Kaduna ta rasu a Makka.