KANJAMAU: Wayar wa mutane kai shine mafita – Aisha Buhari byAisha Yusufu September 5, 2018 0 Ta ce yin haka ya zama dole ganin cewa matasa sun fi fadawa hadarin kamuwa da yada cutar.