Shin ko kasan cewa shan Fiya wato ‘Avocado’ na kara kyan fatar jiki? Ga kadan daga cikin amfaninsa byPremium Times February 19, 2017 Yana kuma kara wa jariran dake cikin iyayensu lafiya.