MU ZUBA MU GANI: Ko majalisa ta rattaba hannu a kudirin kafa Dakarun Zaman Lafiya, Buhari ba zai waiwaye ta ba
Babu kudin da za a iya kashe wa don wannan hukuma.
Babu kudin da za a iya kashe wa don wannan hukuma.
Sauran kudirorin sun hada da na jami’an kiwon lafiya, kudirin cibiyar kula da basussuka da na jami’ar Wukari.
Majalisa za ta zauna ta duba dalilan da shugaban kasa ya bayar ko abin dogara ne ko kuma a’a.
Kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara ne ya karanta wasikar a zauren majalisa.