2019: APC ta Hakika ‘R-APC’, PDP, SDP, sun rattaba hannu su dunkule wuri daya su kada Buhari
Shugaban jam'iyyar Buba Galadima ne ya jagoranci wasu daga cikin 'ya'yan kungiyar zuwa wannan zama amince wa da yarjejeniyar.
Shugaban jam'iyyar Buba Galadima ne ya jagoranci wasu daga cikin 'ya'yan kungiyar zuwa wannan zama amince wa da yarjejeniyar.
A yanzu dai kotu ta fara soke zabukan daga jihar Imo.
Irin wannan rashin jituwa ya shafi kusan duk jihohin da APC ke mulki ne.
Ya ce ya je ofishin jam’iyyar ne domin ya taya sabbin shugabanni murna.
"Ina rokon ku da kuyi hakuri."
Shugabannin APC ta hakika.
Yanzu dai kungiyar da nan tana ganawa a tsakanin mambobin ta da sauran ‘yan jam’iyyar APC da ke cike fam ...
Mutanen dai sun fito ne daga mazabu da gundumomi 57 dake jihar.
Dama can mun sani cewa zai fice daga APC, idan ya gama yin shawara, umma ta gai da Indo.